YouTube Valid

HausaCode Academy

Channel URL
Subscribe URL (sub_confirmation=1)
Open
1.19K Subscribers
182 Videos
20,699 Views
Username
hausacodeacademy
Numeric ID

About

Wannan Channel din ambude shi ne domin koyar da Computer Programming Languages da Harshen Hausa da kuma koyar da Business Analysis da Microsoft Office Excel shima da Harshen Hausa cikin Sauki wa kowa da kowa. Sa'an zamuke koyar da Mathematics da Physics tun daga beginners level har advance. idan kana Primary School ne ko Junior Secondly school ko Senior Secondary School ko University wannnan channel din nakane. Har a yau, muna koyar da logical thinking a wannan channel dinmu mai Albarka, yadda ake amfani da ilimin Maths a cikin Rayuwar mu ta yau da kullum. Idan de kana jin yaren Hausa, to ga dama tasamu. Ka koya, ka iya kayi amfani da iliminka/iliminki ka amfanar da kanka da ma jama'a baki daya. For more information, Contact us via : 07081612408
JoinedJoined Nov 12, 2023
LocationNigeria

Channel tabs & counts

Per-tab counts come from YouTube's public statistics. Only Videos and Playlists have exact public totals. Shorts is estimated from the most recent 25 uploads. Live, Podcasts, Courses, Posts and Store are shown when the tab exists — YouTube does not publish a public count for those.

Channel keywords (from page meta)

Taken from the public channel HTML when YouTube exposes a keywords meta tag.

"izzar so" "Arewa 24" Labarina "Computer da Hausa" "HausaCode Academy" "Programming da Hausa" "Excel da Hausa" "Business Analysis da Hausa" "Duniyar Mu" "Hau...

Channel description

Wannan Channel din ambude shi ne domin koyar da Computer Programming Languages da Harshen Hausa da kuma koyar da Business Analysis da Microsoft Office Excel shima da Harshen Hausa cikin Sauki wa kowa da kowa.
Sa'an zamuke koyar da Mathematics da Physics tun daga beginners level har advance. 
idan kana Primary School ne ko Junior Secondly school ko Senior Secondary School ko University wannnan channel din nakane.
Har a yau, muna koyar da logical thinking a wannan channel dinmu mai Albarka, yadda ake amfani da ilimin Maths a cikin Rayuwar mu ta yau da kullum. 
 Idan de kana jin yaren Hausa, to ga dama tasamu. Ka koya, ka iya kayi amfani da iliminka/iliminki ka amfanar da kanka da ma jama'a baki daya.


For more information, Contact us via : 07081612408

FAQ — HausaCode Academy